Mopti (birni)
Appearance
Mopti | |||||
---|---|---|---|---|---|
| |||||
| |||||
Wuri | |||||
| |||||
Ƴantacciyar ƙasa | Mali | ||||
Region of Mali (en) | Mopti Region (en) | ||||
Babban birnin |
Mopti Region (en)
| ||||
Yawan mutane | |||||
Faɗi | 120,786 (2009) | ||||
• Yawan mutane | 3,019.65 mazaunan/km² | ||||
Labarin ƙasa | |||||
Yawan fili | 40 km² | ||||
Altitude (en) | 278 m | ||||
Bayanan Tuntuɓa | |||||
Kasancewa a yanki na lokaci |
UTC±00:00 (en)
|
Mopti birni ne, da ke a ƙasar Mali. Shi ne babban birnin yankin Mopti. Mopti yana da yawan jama'a 187 514, bisa ga jimillar 2014. An gina birnin Mopti a karni na sha tara bayan haifuwar Annabi Issa.
Hotuna
[gyara sashe | gyara masomin]-
Mopti, Venice na Mali
-
Wata mai Siyar da Nono a birnin
-
Wani wurin shakatawa a birnin
-
Mopti a shekarun baya
-
Hasumiyar masallacin Konoguel
-
Kogin Bani
-
Taswirar kasar na nuna birnin a launin Ja
-
Wani Kwale-kwale cikin ruwa a birnin
-
ASC Leiden - F. van der Kraaij Collection - 04 - 001 - Masu dako a bakin kogin Niger - Mopti, Mali - 1972
-
Filin jirgin Sama na Sevare, Mopti
-
Kasuwar tukwane a birnin